Muslim-Muslim: Kada ku ɓata kuri’un ku wajen zaɓen Tinubu/Shettima – Gargaɗin Dogara ga Kiristocin Najeriya
Mun gargaɗi APC kada su yi wannan ganganci na Muslim-Muslim amma suka yi mana kunnen uwar shegu suka tsaida musulmai ...
Mun gargaɗi APC kada su yi wannan ganganci na Muslim-Muslim amma suka yi mana kunnen uwar shegu suka tsaida musulmai ...
Lawal ya ce tsarin 'Muslim-Muslim' wata daɗaɗɗiyar ajanda ce ta ture Kiristoci daga mulkin ƙasar nan.
Mutane da yawa na ganin dakatarwar siyasa ce kawai, domin tun bayan da Dogara ya koma APC ya fara samun ...
Ranar Asabar 5 ga watan Disamba, aka gudanar da zaben cike gurbi na mazabar Dass.
Matasa sun kutsa gidan ne a ci gaba da kwasar kayayyaki da su ka rika yi, bayan karshen zanga-zangar #EndSARS.
Dogara ya zama Kakakin Majalisa a karkashin jam'iyyar APC cikin 2015, bayan da ya kayar da Femi Gbajabiamila a takara.
'Yan Majalisar da suka yi wa Buhari sowa sakarkarun ’yan siyasa ne
Likitoci a Abuja sun raba ‘yan biyun da aka haife su a manne da juna
Yanzu dai ko Dogara zai sha idan an dawo? Toh sai dai mu jira lokaci.
A lokacin da ake wannan taron manema labarai, Kakakin Majlisar Tarayya, Yakubu Dogara na zaune a gefen sa.