TAMBAYA: Malam ya yi mana Karin bayani akan Hadisin nan ‘ Umirtu an Ukatilan Nas…’
Allah ya zaunar da kasashen musulmi lafiya. Amin.
Allah ya zaunar da kasashen musulmi lafiya. Amin.
A lokutta da dama saurin fadin hakan yakan tunzura kungiyar su fara kai farmaki ga mutane da sojoji babu kakkautawa.