YAƘI SAI DA MAKAMI: Iran ta ƙirƙiro makami mai linzamin da babu ƙasar da ke da garkuwar hana shi mummunar ɓarna a duniya
Hajizadeh, wanda kuma har shi babban jami'i ne Zaratan Sojojin 'Republic Guard' na Iran, ya ce makamin zai iya keta ...
Hajizadeh, wanda kuma har shi babban jami'i ne Zaratan Sojojin 'Republic Guard' na Iran, ya ce makamin zai iya keta ...
Haka nan kuma a wani bidiyon YouTube, gidan talbijin na Channels shi ma ya bayyana cewa rundunar sojojin ta kaddamar ...
Amma Danbatta bai ce ga yawan wadanda aka kashe ko wadanda suka jikkata ba.
Ban taba furta cewa sojoji sun sangarce ba su da kishin yakin kare martabar kasar su ba.
Shi dai Trump ya ce lallai fa Kasar Iran tw tafka kuskure.
Duk da farmakin da Boko Haram suka kai, an tura karin sojoji daga Maiduguri, kimanin kilomita 30 daga wurin fafatawar.
Lai ya ce wannan gwamnati ta samu gagarimar nasarar kafa tubalin yaki da cin hanci da rashawa
Sojojin MNJTF hadin-guiwar sojoji ne tsakanin kasashen Najeriya, Chad, Kamaru da kuma Jamhuriyar Nijar.
Kamar yadda jami'an gidauniyar Helle Thorning ta bayyana, binciken ya nuna cewa a dalilin haka akan rasa yara kanana 100,000 ...
Wadannan hotuna sun nuna irin ta'addancin da Boko Haram suka yi a ranar Larabar da ta gabata.