Ko gwamnati ta biya mu hakkokin mu, ko mu fara yajin aiki – Likitocin Jihar Kogi
Kungiyar ta ce gwamnatin ta biya albashin sabbin likitocin da ta dauka a watan Agusta 2017.