Babban lauyan Yahya Jammeh ya ajiye aikinsa, ya gudu kasar Senegal
Lauyan yafadi hakanne a daidai yana mika takardan ajiye aikinsa sannan ya fice daga kasar zuwa Senegal.
Lauyan yafadi hakanne a daidai yana mika takardan ajiye aikinsa sannan ya fice daga kasar zuwa Senegal.
Wa’adin Jammeh dai zai kare ne yau, 18 ga watan Janairu, 2017.
Shugaban kasar Gambiya, Yahya Jammeh yace ba zai sauka daga shugabancin kasar Gambiya ba sai kotun kasar ta saurari karar ...
Adama Barrow yan nan da ransa