Gwamnatin Kogi ta shiga sahun jihohi masu arzikin ɗanyen mai
Kwamishinan Yaɗa Labarai na Kogi, Kingsley Fanwo ne ya bayyana haka bayan kammala taron Majalisar Zartaswa na Jihar Kogi
Kwamishinan Yaɗa Labarai na Kogi, Kingsley Fanwo ne ya bayyana haka bayan kammala taron Majalisar Zartaswa na Jihar Kogi
Saboda haka na bashi awa 48 ya rufe kamfanin, a daina aiki a cikin sa. Wannan shine umar nina kuma ...
Gungun wasu 'yan APC sun nemi a tsige Gwamna Yahaya Bello daga jagorancin bataliyar matasan kamfen ɗin Bola Tinubu.
Bello dai shi ma ya tsaya takarar shugaban ƙasa, amma ya samu ƙuri'u 47 kacal, daidai adadin yawan shekarun sa ...
Na biyu kuma Bello bai bi sauran gwamnoni sun je wurin Shugaba Muhammadu Buhari ba, domin su nuna masa matsayar ...
Gwamna Yahaya Bello na Jihar Kogi ya fusata, tare da cewa ba zai janye daga takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin ...
Wato za ka sayi fam na Naira miliyan 100. Idan ka ci zaɓe, za a ba ka albashin shekaru huɗu ...
Gwamna Bello ya ce akwai matasa sama da miliyan 16 da suka yi katin zaɓe domin kawai su jefa masa ...
Gwamna Yahaya Bello ya ce burin sa shine yaga ƴan Najeriya suna cikin walwala da jin daɗi a ko ina ...
Bello ya yi wannan jawabi a cikin wata sanarwar da Kakakin Yaɗa Labarai Onogwu Mohammed ya fitar a ranar Litinin, ...