Yadda aka sako matar Shugaban Kungiyar ’Yan Jarida da sauran matan da aka kama su tare
An dai yi garkuwa da matar ce a kan hanyar su ta komawa Lafiya daga Keffi.
An dai yi garkuwa da matar ce a kan hanyar su ta komawa Lafiya daga Keffi.
Mun tafi Keffi da matata domin ta yi rajistan na aikin bautar kasa NYSC. A hanyar mu na dawowa ne ...