COVID-19: Kaduna 20, Jigawa 15, Katsina 15, Barno 13, Yanzu mutum 5445 suka kamu a Najeriya, 1320 sun Warke
Yanzu mutum 5445 kenan suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 1320 sun warke, 171 sun mutu.
Yanzu mutum 5445 kenan suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 1320 sun warke, 171 sun mutu.
Ihekweazu ya fadi haka ne ranar Talata a Abuja a zaman da kwamitin shugaban kasa kan hana yadawar coronavirus ta ...