An damke uban da ya dirka wa karamar ‘yar sa cikin-shege
Ana ci gaba da binciken sa, kuma za a maka shi kotu, domin ya girbi abin da ya shuka.
Ana ci gaba da binciken sa, kuma za a maka shi kotu, domin ya girbi abin da ya shuka.
Dan sandan da ya shigar da kara ya ce sun kashe mahaifin yarinyar ne ranar 10 ga watan Maris.