Gwamnati na ta samar da ƙarin wutar lantarki har ‘megawat’ 4000 – Buhari yayin Kasafin 2023
Shugaba Muhammadu Buhari ya jaddada cewa aƙalla gwamnatin sa ta gina titina a faɗin ƙasar nan da yawan su ko ...
Shugaba Muhammadu Buhari ya jaddada cewa aƙalla gwamnatin sa ta gina titina a faɗin ƙasar nan da yawan su ko ...
Sai dai kuma a cikin daren Laraba ɗin kungiyar ta sanar da janye yajin aiki na tsawon makonni biyu.
Babban Daraktan Bincike Sunday Oduntan ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwar da ya fitar, kuma ya sa mata ...
Lamarin ya jefa kusan dukkan manyan biranen Najeriya cikin duhu, ciki kuwa har da Babban Birnin Tarayya, Abuja.
NERC ta ce ƙarin ya zama dole idan aka yi la'akari da ƙarin wutar lantarkin da kamfanonin Disco ɗin ke ...
Rahoto ya tabbatar cewa Ikeja Electricity Distribution Company ne ya fi ɗibga asara har ta Naira biliyan 472 daga 2013 ...
Wannan aiki na samar da wuta zai karaɗe ƙauyukan jihar gaba ɗaya, makarantu, asibitoci da cibiyoyin kowon lafiya a faɗin ...
Mun kasa samar da wuta a jihohin Kogi, Nasarawa, da Neja da kuma kusan gaba ɗaya ƙwaryar birnin Abuja
Sabon rikici tsakanin gwamnati da kamfanonin wutar lantarki ya tirnike
Kudin ruwan famfo a jihar Bauchi kusan ya fi na sauran jihohi sauki da rangwame