Ma’aikatar Makamashi da Wutan lantarki ta barnata sama da dala miliyan 300 – Inji Dino Melaye
" An ba IBEX dala miliyan 300 cikin kudin sannan kuma an ba kamfanin 'General Electric' dala miliyan 30."
" An ba IBEX dala miliyan 300 cikin kudin sannan kuma an ba kamfanin 'General Electric' dala miliyan 30."
idan har bashi ya yi matukar yawa, babu wani abu da kamfani zai iya yi, sai dai ya datse wutar ...
Gidauniyar bayar da tallafi ta McArthur Foundation ce ta shirya gudanar da taron.
“ A gaskiya Alhamdu lillahi domin na samu ciniki sosai kuma sallah ta sai dai ince Allah maimaita mana.
"Ka duba ko a shaguna da rana. Za ka ga shaguna a kulle, amma kwayaye na waje ba a kashe ...
“ Kudin wutan ma za su dunga biya ne ta wayar tafi da gidanka idan suka so.”
Yace a tsawon shekaru 18 da jam’iyyar PDP ta ke mulki an kashe sama da naira tiriliyan 2