WUTAN LANTARKI: Shin Sayarwa ‘Yan Kasuwa Da Wutan Lantarki (NEPA) Ya Biya Kudin Sabulu? Daga Kais Sallau
Matsalar wutan lantarki a Najeriya na daya daga cikin abinda ya taimaka gurin talauci da rashin aikin yi a Najeriya.
Matsalar wutan lantarki a Najeriya na daya daga cikin abinda ya taimaka gurin talauci da rashin aikin yi a Najeriya.
Yadda tartsatsin wuta ya haddasa matsalar rarraba lantarki a kasar nan
Babbar matsalar su ita ce rashin ruwan sha, rashin hasken lantarki sannan da kuma rashin kayan more rayuwa
Hukumar Raba Hasken Lantarki ta Kasa (NERC), za ta fara tilasta yin amfani da mita daga ranar 1 Ga Mayu.
Haka kuma kamfanin ya yanke wutar Sakateriyar Gwamnatin Jihar Imo duk saboda taurin bashi.
Fashola ya bayyana wa manema labarai haka a Zaria, jihar Kaduna
Shugaban Buhari ya bada misali kan irin miliyoyin dalolin da aka rinka samu a wancan lokacin amma abu kamar randa, ...
Majalisar Tarayya na da hakkin binciken yadda aka yi da wadannan kudade.
" Za a karo iskar gas daga bututun Warri da kuma sauran wuraren da ake sarrafa iskar gas din davke ...
Za a ci gaba da shari’a ranar 5 Ga Janairu, 2018.