Tashoshin lantarkin Najeriya 9 sun lalace, sauran na fama da karancin gas
Duk da yawan jama’ar Najeriya sun kai miliyan 200, har yau karfin wutar da kasar ke da shi bai wuce ...
Duk da yawan jama’ar Najeriya sun kai miliyan 200, har yau karfin wutar da kasar ke da shi bai wuce ...
Rahotanni sun kara da cewa rashin wutar wanda ya shafe mako daya cur, ya jefa mazauna Maiduguri cikin halin kunci.
Hukumar ta ce tana bin gidan marigayin na Kaduna bashin zunzurutun kudin wuta da aka kwankwada har naira miliyan 6.
Babban Kakakin Yada Labarai na Minista, Aaron Atimas ne a bayyana haka a Abuja, cikin wata sanarwar gaggawa da ya ...
Haka abin ya faru a farkon shekarar 2020, inda aka yi karin kudin wutar lantarki.
Amma ya ce nan da nan kwararrun injiniyoyin TCN su ka fara gyare-gyare su ka shawo kan matsalar.
Babban Manajan Sadarwa na AEDC, Oyebode Fadipe, ya shaida cewa ragin ya fara daga Lahadi, 1 Ga Nuwamba, ranar da ...
Sanata Bala Na'Allah, ya ce a gaskiya Ministan Makamashi ya karya rantsuwar da ya yi a lokacin da aka nada ...
Daliban sun fito babban titin dake zagaye da makarantar dauke da kwalaye sannan suka garkame kofofin shiga.
Daga nan sai ya kara da cewa ya yi kusa sosai wai a ce Buhari ya shiga maganar tun a ...