Wutar sola za ta taimaka wajen magance matsalar wutar lantarki a Najeriya – Buhari
Kwanaki kaɗan bayan Hukumar Kula da Wutar Lantarki (NERC) ta sanar cewa harkar samar da wuta za ta koma bisa ...
Kwanaki kaɗan bayan Hukumar Kula da Wutar Lantarki (NERC) ta sanar cewa harkar samar da wuta za ta koma bisa ...
An shafe shekaru masu 'yawa ana yi mana 'yar-burum-burum kan aikin gyaran wutar lantarki a ƙasar nan
Ba a kan su gayyatar gaggawar ta tsaya ba, an kuma gayyaci Mashawarcin Shugaban Ƙasa a Ɓangaren Tattalin Arziki, Doyin ...
Kakakin rundunar Abimbola Oyeyemi ya sanar da haka wa manema labarai a garin Abeokuta a farkon wannan makon
Baya ga sansanin sojojin da su ka banka wa wuta, Boko Haram sun kuma banka wa wata makarantar firamare wuta.
Kakakin hukumar kula da filaye na jihar Auwal Ado ya sanar da haka a wani takarda da aka raba wa ...
A bisa wadannan dalilai yasa dole mu nemo hakkunan mu daga gwamnati ta hanyar yin irin wannan yajin aiki domin ...
Sabon rikici tsakanin gwamnati da kamfanonin wutar lantarki ya tirnike
Cikin tashoshin da aka yanke wa KEDCO wuta har da tashar wuta ta Kofar Dan’Agundi da ke cikin Kano.
Lamarin ya faru tun a ranar Laraba, inda kusan gaba dayan kasar nan ya fada cikin matsalar rashin hasken lantarki.