Babban asibitin da ke Wuse Abuja ya sanar da dakatar da aiki na tsawon kwanaki 4
Hukumar asibitin tace ta na yin hakanne domin samarda kariya ga majinyata da kuma ma’aikatan asibitin.