An gano wuru-wurun naira bilyan 2.5 a Hukumar Kula da Kafafen Yada Labarai ta Kasa byMohammed Lere November 16, 2018 An damka wa ITS naira bilyan 1.7 a matsayin kudin kafin-alkalamin fara aiki.