KORONA: An bude wuraren yin gwajin cutar 59 a Najeriya – NCDC byAisha Yusufu July 27, 2020 0 Sannan a duniya kuma mutum miliyan 16 ne suka kamu da cutar, 650,000 sun mutu.