‘Yan sanda sun kama bakin haure 12 da shigo Najeriya daga kasashen Mali da Nijar a Kano
An kama wadannan mutane da wayoyin hannu 46, layin wayar 21, wukake, addunan, bindigar roba, makullai, ledan kwayoyin Diazepam
An kama wadannan mutane da wayoyin hannu 46, layin wayar 21, wukake, addunan, bindigar roba, makullai, ledan kwayoyin Diazepam
Jami'in hulda da jama'a na rundunar Ibrahim Idris-Abdullahi ya sanar da haka da yake zantawa da manema labarai a garin ...