Ƴan sanda sun cafke matar da ta kaiwa ‘Gaban mijinta’ farmaki da sharɓeɓiyar wuka, ta ji masa rauni
Yemisi ta yi kokarin fille gaban mijinta Idowu Adebowale a cikin gidan su dake Oko-Oba a Ogijo.
Yemisi ta yi kokarin fille gaban mijinta Idowu Adebowale a cikin gidan su dake Oko-Oba a Ogijo.
Falala ya ce bayan sun gama ganin likitan sai basu koma gida Katsina ba sai suka yada zango a gidan ...
Dama kuma Babatunde ya dade ba shi da mata, shi kadai yake zama a gidansa.
Maryam Sanda, matar da aka yanke wa hukuncin kisa sanadiyyar samun ta da laifin kashe mijinta, ta hanyar caccaka masa ...
Sojan mai suna Olodi Blessed, da ke Barikin Aikin Injiniya na 401 da ke Jihar Osun, ya kashe wani makwaucin ...
Bala Ciroma ne ya bayyana haka a yayin da ya ke wa manema labarai jiya Litinin a Abuja.