KORONA: Abuja 67, Kaduna 18, Kano 2, Yanzu mutum 17735 suka kamu a Najeriya
Yanzu mutum 17735 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 5967 sun warke, 469 sun rasu.
Yanzu mutum 17735 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 5967 sun warke, 469 sun rasu.
Gwamnati ta kuma umurci duk unguwannin dake Wuhan su tsara hanyoyin da za su yi wa duk mutanen unguwar su ...
Wannan ne kari na farko kusan shekaru 100 da duniya ta tsinci kan ta cikin irin wannan ko kwatankwacin irin ...
Labarin bulluwar cutar covid-19 a duniya ta fara ne a karshen shekarar 2019 a yankin Wuhan na kasar China.