Karfin Lantarkin Najeriya ya ragu zuwa migawats 3,522
GenCos sun ce sun kasa rarraba migawats 1,771 da ya kamata su rarraba, saboda matsalar rashin gas