RASHA 2018: Japan ta doke Columbia 2-1, bayan an ba dan wasa jan kati byAshafa Murnai June 19, 2018 0 Japan ta jefa kwallaye biyu yayin da Columbia ta ci kwallo daya.