TA FADI GASASSA WA PDP: APC ba za ta yi takarar kowani kujera ba a Jihar Ribas – Kotun Koli byMohammed Lere February 8, 2019 0 Kotun Koli ta yanke hukuncin cewa sai dai APC ta zama 'yar kallo a Ribas