Dan takaran PDP bai amince da sakamakon Zaben Anambra ba
Willie Obiano na Jam'iyyar APGA ne ya lashe zaben jihar inda a cinye duka kananan hukumomi 21 na jihar.