An maida Kwamishinan ’Yan sandan Kogi da aka cire saboda da batan abokan shari’ar Dino Melaye byAshafa Murnai April 5, 2018 0 Mutanen shida da ake zargi da suka arce, tuni an samu nasarar sake kama su.