Martanin APC ga WIKE: Kai ba ɗan APC ba ne, ka dai na tsoma mana baki, Tinubu kake yi wa aiki ba jam’iyyarmu ba”
Babban jigo a APC ya ce, Wike yana “cakuɗa ƙarya da gaskiya” kuma bai illar a kira mutum da mai ...
Babban jigo a APC ya ce, Wike yana “cakuɗa ƙarya da gaskiya” kuma bai illar a kira mutum da mai ...
Ya ce shirye-shiryen zaben gama-gari na 2027 za su fara ne a watan Janairu, inda ya yi alkawarin girmama dukkan ...
Gwamna Makinde ya bayyana hakan ne yayin da yake bayani kan wasu tattaunawa
Jam’iyyar PDP ta kori Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, tsohon Gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose, da Sakatarenta
Ya ce, babban abin damuwar shi yadda ake cigaba da caccakar jam’iyyar a kafafen yaɗa labarai da wasu fitattun
“Yan Najeriya sun san kowa. Har na tsawon wane lokaci za su ku ɗauka kuna yaudararsu? Wa zai saurari irin ...
Shugaban ƙasa ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ƙaddamar da aikin titin Arterial Road N16 (Shehu Shagari Way),
Saɓanin sauran G5 ɗin, ana ganin Wike ya taimaka wa Tinubu a lokacin zaɓe wajen samun nasara a jihar Ribas ...
A 18 ga watan Maris ɗin 2025 ne muka sanar da ƙwace kadarori 4,794 da ke unguwannin Central Area, Garki ...
A cikin tawagar da suka yi wa Fubara, jagora akwai gwamnan Oyo Dapo Abiodun da tsohon gwamnan Ogun Olusegun Osoba.