WHO ta ware dala miliyan 178 domin kawar da cututtuka a Najeriya
Alemu ya ce za a kashe dala miliyan 127 wurin kawar da cutar shan inna.
Alemu ya ce za a kashe dala miliyan 127 wurin kawar da cutar shan inna.
Shaye-shaye da rashin motsa jiki illa ga Lafiyar jiki.
Binciken ya nuna cewa wannan matsalar ana fama da shine a duk kasashen duniya.
Ana ci gaba dai ginin gidajen 288.
Kungiyar ta ce matsalolin da ya hada da rashin tsaftatace muhalli da ruwan sha na cikin kalubalen da ke kawo ...
Ta ce bada allurai a asibitoci musamman wadanda ake amfani da su sau biyu na yada cututtuka kamar kanjamau, Hepatitis ...
Rashin tsaftace muhalli na kawo cututtuka kamar su amai da gudawa, cutar zazzabin Tefo, cutar Hepatitis A da sauransu.
Ta kuma shawarci gwamnatin Najeriya da ta saka tsauraran matakai don hana yi wa mata kaciya musamman a asibitocin kasarnan.
‘’Cutar sigari ba karamar illa ba ce kuma ta na kawo mana barazana, sannan kuma ta na gurbata iskar da ...
Hukumar kiwon lafiya ta duniya ta ce mafi yawan yawan mutane a duniya na fama da matsalar rashin motsa jiki.