KORONA: Yadda tsananta yin gwaji ya kawo raguwar yaduwar cutar a Najeriya
An gano alamun wannan raguwa ne a cikin watanni biyar da suka gabata.
An gano alamun wannan raguwa ne a cikin watanni biyar da suka gabata.
Ma’aikatar kiwon Lafiya ta yi kira ga mutanen kasar nan da su rika motsa jiki a koda da yaushe, cewa ...
WHO ta ce muddun Uwa ta kiyaye dokokin kare kai daga kamuwa da cutar Korona, to dan ta ba zai ...
Shayar da yaro ruwan nono zalla na tsawon watanni shida hanya ce dake taimaka wa wajen inganta lafiyar yaro da ...
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 462 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Juma'a.
Cikin wata sanarwa da Shugaban WHO, Tedros Ghebreyesus ya fitar a taron WHO, ya ce a baya ba a ga ...
Wannan adadi shine mafi yawa da aka taba samu tun bullowar cutar Korona a duniya.
Ofishin WHO dake Brazzaville a kasar Kongo ta sanar da haka a shafinta na Twitter '@WHOAFRO'.
Mace za ta iya kiyaye sauran sharuddan gujewa wa kamuwa da cutar koda bata da takunkumin rufe baki da hanci.
Daga cikin jihohin da suka dage dokar akwai Bauchi, Kano, Adamawa, Cross River, Barno, Ebonyi da sauran su.