A KWANA CIKIN SHIRI: Gagarimar annoba da tafi Korona bala’i na nan darkakowa – gargaɗin WHO
Ya zama dole gwamnatocin duniya su mike tsaye domin tsara hanyoyin samun kariya musamman a wannan lokaci da muke ciki.
Ya zama dole gwamnatocin duniya su mike tsaye domin tsara hanyoyin samun kariya musamman a wannan lokaci da muke ciki.
A shekarar 2020 akalla mutum miliyan 241 ne suka kamu da cutar yayin da cutar ta kashe mutum 627,000 a ...
Wannan bayanin na Shugaban WHO, ya tabbatar cewa kashi 17.5 na ilahirin balagaggun cikin duniya, su na fama da matsalar ...
World meters ya rawaito cewa ranar Asabar mutum miliyan 500 ne suka kamu da cutar sannan cutar ta yi ajalin ...
Dole a samu karuwa a yawan mutanen dake mutuwa a dalilin kamuwa da cutar idan har ana samun karuwa a ...
A shekaran 2019 ministan lafiya Osagie Ehanire ya bayyana cewa gwamnati za ta bude asusu domin tallafa wa masu fama ...
Sai dai kuma gwamnati ta ce wa'adin na su ya ƙare ne saboda ba su da tsawon shekarun daɗewa ajiye ...
Wannan jarida a ranar Talata ta buga labarin cewa Samfurin 'Omicron' mai saurin maƙure mutum ta kashe ba ta iso ...
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta ƙasa NCDC ta bayyana cewa an samu karin mutum 790 da suka kamu da cutar ...
Ya ce kasashen Afrika ta Kudu da Tunisia na da kashi sama da 55% daga yawan mutanen da cutar ta ...