MARIGAYI GHALI NA’ABBA: “ZAKI”, Najeriya ta yi rashin mai rajin tabbatar da mulkin dimokuradiyya da ‘yancin cin gashin kan ‘yan majalisa
A safiyar Larabar wannan maklon ne tsohon kakakin majalisar wakilai, Ghali Na’Abba ya rasu, Najeriya ta yi rashin mai rajin ...