Za a fara yi wa Fulani makiyaya rajistar dole a Jihar Ekiti byAshafa Murnai May 13, 2019 0 Gwamnatin tsohon gwamna, Ayo Fayose ce ta fara shigo da batun yi wa makiyaya rajsita a jihar.