Duk da nasarar da Super Eagles ta samu a kan Rwanda, akwai buƙatar ‘yan wasan su zage damtse – In ji Eric Chelle
Mai horaswar wanda ɗan ƙasar Mali ne, ya bayyana hakan ne a yayin ganawa da manema labarai bayan tashi daga ...
Mai horaswar wanda ɗan ƙasar Mali ne, ya bayyana hakan ne a yayin ganawa da manema labarai bayan tashi daga ...
Ya ƙara da cewa "Za mu yi duk abin da ya dace don dawo da Najeriya fagen kwallon yashi.
A bin mamaki tsarin da ake league kamar a Karamar Hukumar Hadejia tamkar a kasashen turawa, a kwai rukunin da ...
Masu ra'ayin riƙau a cikin su kuwa sun riƙa cewa ba su yarda a wayi gari ba tare da an ...
Ahmed Musa dai yanzu ba ya buga kwallo a kowacce kungiyar kwallo tun bayan ficewa daga kungiyar Nasr dake kasar ...
Messi ya bayyana haka ne a hira da yayi da jaridar Goal.com ranar Juma'a.
Unguwannin da wakilin mu ya zazzagaya, kamar su Barnawa, Tudun Wada, Narayi, Badikko, Badarawa duk zancen dai daya ne.
Ya rage ga PSG ta kori Brussia Bortmund, matsawar ta na so ta kai ga gazaye na gaba.
FIFA ta ki amincewa da wannan bukata ko shawara da NFA ta kawo, saboda dalili na tsaro.
FIFA ta yi wa Najeriya tayin daukar nauyin Gasar Kofin Mata 'Yan Kasa Da Shekaru 20 Na Duniya