Copa America: Argentina, Canada Sun je Wasan Gab da Kusa da na Ƙarshe
Argentina dai ta ƙare wasannin rukuni da maki 9 bayan buga wasanni 3 ba tare da an zura mata kwallo ...
Argentina dai ta ƙare wasannin rukuni da maki 9 bayan buga wasanni 3 ba tare da an zura mata kwallo ...
Baya ga biyan su alawus-alawus ɗin, Tinubu ya kira su ya ƙarfafa masu guiwa kafin fara karawar su da Angola.
Mai tsaron gidan Afrika ta Kudu, Ronwen Williams ne gwarzo a wasan, yayin da ya buge bugun fenariti huɗu.
Sannan hanyar tashar jiragen sama, Durumi, Kubwa, Asokoro Extension da Guzape na daga cikin wuraren da suka kama babura.
Jefa wannan kwallo daya sai ya kara wa ƴan kwallon Pillars karfin guiwa, suka daɗa natsuwa sun taka leda.
Amma kuma a shekarar 2020/2021 da 2021/2022, ko da ta zo ta daya a gasar Premier, ba ta za buga ...
Abin da ya sa muka hana Buhari yin kamfen a filin wasa ba na A/Ibom
Bahagon Sisco daga Kudu ya kashe Dan Aliyu daga Jamus