Boko Haram sun kashe mutane 7 sun babbake kauyuka 3 a jihar Barno
Bayan harbe-harbe da suka yi sun kwashe abincin mu da wasu kayayyakin mu sannan suka babbanka wa kauyen wuta.