RASHIN TSARO: Buhari na ganawa da Gwamnonin Arewa byAshafa Murnai May 27, 2019 0 Masari ya kara shaida cewa gwamnonin sun kuma kawo shawarar yadda za a kawo karshen matsalar.