Sanatoci 11 da aka zaba masu guntun kashi a baya
Ba a taba yin shugaban majalisar dattawa wanda ya shafe wa’adin sa cikin kandamin ruwan rikici kuma ya kammala zangon ...
Ba a taba yin shugaban majalisar dattawa wanda ya shafe wa’adin sa cikin kandamin ruwan rikici kuma ya kammala zangon ...
Abin yayi munin gaske domin har hammata zaka ga ana ba Iska.
Tambuwal ya ce gazawar gwamnatin Buhari da jam'iyyar APC ne ya sa ya fice daga jam'iyyar.
A saurari shiga na garin Sokoto a karshen wannan mako.
Wasu daga ciki 'Yan majalisar Jihar Sokoto 12 sun ki bin gwamnan jihar komawa jam'iyyar PDP.
Wadanda suka jagoranci wannan kungiya kuwa sun hada da gwamnoni da wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP a wancan lokacin. Kuma sune ...
Wamakko ya bayyana wa manema labarai a Sokoto cewa labaran wadanda aka rika watsawa a makon jiya.
An yi kira ga sauran Attajiran jihar da su koyi halin Wamakko.