PDP ba ta yi wa yankin Kudu adalci ba wajen raba mukaman siyasa – Walid Jibrin
Ace shugaban jam'iyyar Ayu dan Arewa ne, yankin Arewa ta tsakiya, nima shugaban kwamitin dattawan jam'iyyar dan Arewa ne
Ace shugaban jam'iyyar Ayu dan Arewa ne, yankin Arewa ta tsakiya, nima shugaban kwamitin dattawan jam'iyyar dan Arewa ne
Dole ne fulani makiyay su yi nazari, su kirkiro hanyoyin da za su musanya yawon kiwo da su wajen ciyar ...
Shugaban Kwamitin Dattatawan PDP, da aka fi sani da Kwamitin Amintattu, Walid Jibrin ne ya bayyana haka.
Wadanda su ka fice daga PDP a cikin 2015, duk za su dawo gida cikin PDP nan ba da dadewa ...