ZAMFARA: Kwamitin Bincike ya ce Yari ya yi wa naira biliyan 250 hadiyar-lomar-tuwo
Karairayi ne kawai, amma ka jira na dawo daga Umra zan ba ka cikakken bayanin komai dalla-dalla.
Karairayi ne kawai, amma ka jira na dawo daga Umra zan ba ka cikakken bayanin komai dalla-dalla.
Babban laifin da nayi shine fitowa takarar gwamna da na yi wanda doka ce ta bani wannan dama.
Da dadewa ana ta fama da kashe jama’a da kuma yin garkuwa da dama musamman a jihar Zamafara.
A wancan zangon a jihar Zamfara ne kadai inda gwamna ya tsaida mataimakin sa ya gaji kujerar sa.