Dan jarida da matarsa sun Kamu da Korona a Kano
Dan jarida Nasir Ibrahim dake aiki a gidan talbijin din Abubakar rimi dake Kano, ya kamu da cutar Coronavirus.
Dan jarida Nasir Ibrahim dake aiki a gidan talbijin din Abubakar rimi dake Kano, ya kamu da cutar Coronavirus.
An roki manoman Katsina su biya kudaden bashin noman shinkafa
An yi kira ga shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ya sa baki a saki Samuel Ogundipe.
El-Rufai ya yi kira ga majalisar kasa da ta sanarwa duniya kasafinta da yadda take kashe su.