Majalisar Tarayya za ta binciki almubazzaranci da kudaden aikin killace makarantun Arewa-maso-gabas
Majalisar Tarayya ta yanke shawarar binciken yadda aka yi wacaka da kudaden ciyar da dalibai na yankin Arewa-maso-gabas.
Majalisar Tarayya ta yanke shawarar binciken yadda aka yi wacaka da kudaden ciyar da dalibai na yankin Arewa-maso-gabas.
Lokaci yayi da matasa masu jini a jika za su dare kujerun shugabanci a kasar nan.
Najeriya kan rasa dala miliyan 500 duk shekara.
An dai shirya zuwa Madagali ne domin kai kayan agaji wadanda NEMA za ta raba, tare da rakiyar masu ruwa ...
Ya ce da kunnen sa ya ji kuma ya karanta inda Osinbajo ya ce Majalisar Tarayya ba ta ikon yi ...
Dan majalisa mai wakiltan jihar Kwara Abubakar Amuda-Kannike (Kwara-APC) ne ya kirkiro wannan kudiri.
Buhari ya dawo kasa Najeriya ne ranar Juma’a.
Leo ogor yace ko dayake sun ga Buhari ya na dariya da bakin nasa wanda hakan ya musu dadi amma ...