SAUYA SHEKA: Buhari da APC sun rasa kujerar Majalisar Tarayya daya daga Katsina
Murtala dai bai bayyana dalilin ficewar sa daga APC ba.
Murtala dai bai bayyana dalilin ficewar sa daga APC ba.
Jekada ya bayyana wasu dalilai da ya sa jam’iyyar ta dauki matsayin yin amfani da (Indirect) wato zaben da wakilai.
Ana sa ran za su yi tattaunawar awa daya da rana.
Kuma dama can duk da suna jam'iyyar APC, sun zamo mana kayan kifi a wuya, sai suka zama kamar bangaren ...
34 daga cikin su a PDP suka koma, yayin da ADC kuma ta karbi hudu.
Yanzu haka da na ke maka magana ban iya fita waje, ina ciki.
Kamar yadda dokar Najeriya ta gindaya, “ya kasance Shugaban Kasa ya karya wasu dokoki na Najeriya.
Majalisar tarayya ta yi watsi da kudirin kafa Rundunar Wanzar da Zaman Lafiya, ‘Peace Corps’
Majalisar Tarayya ta yanke shawarar binciken yadda aka yi wacaka da kudaden ciyar da dalibai na yankin Arewa-maso-gabas.
Lokaci yayi da matasa masu jini a jika za su dare kujerun shugabanci a kasar nan.