DAGA WAKILAN JAMA’A: ‘Yan Majalisa sun manta da matsalar tsaro da ta tsadar rayuwa, sun haƙiƙice kan yi wa ƙungiyoyin kishin jama’a takunkumi
Ai kuwa tuni talakawa sun fara zabga masu baƙaƙen kalamai a kafafen sada zumunta. Wasu na ce masu "ɗibgaggu", wasu ...