JIGAWA: Gwamnatin Namadi ta kashe Naira Miliyan 725 wajen biya wa ɗalibai 41,358 kuɗin jarabawar SSCE a 2024
Akwai kuma gina rukunin ɗakunan ban-ɗaki guda huɗu, famfo 68, sai rijiyoyin burtsate 14,016 da sauran wasu kayayyaki.
Akwai kuma gina rukunin ɗakunan ban-ɗaki guda huɗu, famfo 68, sai rijiyoyin burtsate 14,016 da sauran wasu kayayyaki.
Gwamnan jihar Kogi ya fidda naira miliyan N497 domin a biya wa dalibai sama da 15,000 da ke ajin karshe ...
A kullum tun da aka cire tallafin fetur, gwamnatin tarayya na ajiye tarar naira biliyan 17.2 a kowace rana."
Guiwa ya ce NABTEB da NECO kuma duk an amince da su, domin hukumomin shirya jarabawa ne da Gwamnatin Najeriya ...
Ya ce hukumar ta samu karin kashi 8.79 na daliban da suka yi nasara a jarabawar a shekaran 2021 fiye ...
Idan ba a manta ba an rufe makarantun kasarnan tun a watan Maris saboda barkewar annobar Korona.
An dai shirya fara rubuta jarbawar WAEC a ranar 11 Ga Agusta, amma kuma akwai lokutan da za su kasance ...
Ministan ilimi Nwajuiba ya umurci duk hukumomin rubuta jarabawar da su gaggauta fidda jadawalin Jarabawar su nan da mako daya.
Kakakin ma’aikatar ilmi, Ben Gooong, ya bayyana wannan shawara na gwamnati a sanarwa da ya fitar ranar litinin.
Ben Gooong ya ce 'yan aji shida za su koma makaranta sati biyu kafin a fara jarabawar.