Dalilan mu na neman a dage wa Sheikh Abduljabbar dokar hana shi wa’azi –Majalisar Malaman Musulunci
Cikin wani taron maneman labarai da ya shirya A Bauchi Sheikh Dan’azumi Tafawa Balewa ya bayyana cewa a ka’idar shari’a ...
Cikin wani taron maneman labarai da ya shirya A Bauchi Sheikh Dan’azumi Tafawa Balewa ya bayyana cewa a ka’idar shari’a ...
An sha kai ruwa rana da shi wannan malami game da wasu mas'alolin da ya shafi addinin musulunci in har ...
Sahabbai suka ce: "Wannan shine adalci", yace, "dukkansu kun yarda da wannan" suka ce, "Eh".
Yin Adduar shiriya ga shugabanni da suka yi ma bore da tawaye da yafi musu.
Allah ya zaunar da kasashen musulmi lafiya. Amin.