CORONAVIRUS: Kaduna ta kara kwana daya na walwala, yanzu Laraba da Asabar byMohammed Lere April 27, 2020 0 Gwamnatin Kaduna ta kara kwana daya, bayan janye ranar Talata da ta yi a shekaranjiya.