BOKO HARAM: Kungiyar VSF ta tallafa wa mata 17,000 a Arewa Maso Gabas
Ochoche ya ce a fannin aiyukkan gona kuma VSF za ta tallafa wa mata da maza dake noman rani da ...
Ochoche ya ce a fannin aiyukkan gona kuma VSF za ta tallafa wa mata da maza dake noman rani da ...
Kananan hukumomin da gidauniyar VSF za ta gyara sun hada da Gwoza, Mobba da Ngala a jihar Barno.
A shekarar 2015 gidauniyar ta raba Naira miliyan 20 ga wasu asibitocin domin kula da irin wadannan mutane.
Bayan haka gwamnan jihar Borno ya kuma nuna godiyar sa wa gidauniyar VSF saboda irin hidimomin da take yi a ...