KORONA: Mutum 423 suka kamu ranar Talata, 6 sun rasu a Najeriya
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 423 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Talata.