TASHIN DUNIYAR MAI ƘARAR KWANA: Korona ta kashe mutum fiye da miliyan 1 cikin 2022, ta ci rayuka miliyan 6.4 daga 2020 zuwa yau -WHO
Tedros ya ce akwai buƙatar ci66 gaba da yin riga-kafi ta yadda za a samu yi wa aƙalla kashi 70 ...
Tedros ya ce akwai buƙatar ci66 gaba da yin riga-kafi ta yadda za a samu yi wa aƙalla kashi 70 ...
Ta ce Najeriya za ta karbi kwalaben maganin rigakafin cutar guda 100,000 kyauta. Da wadanna ne za ayi amfani mutane ...
Cutar na daya daga cikin cututtuka biyar dake kisan yara kanana ‘yan kasa da shekara biyar a duniya.
Aliyu ya ce irin wadannan mutane Idan an yi musu gwajin cutar sakamakon gwajin kan nuna suna dauke da kwayoyin ...
Mustapha ya yi wannan bayani a lokacin da ya ke wa manema labarai bayanin ci gaban da suka samu a ...
Yanzu mutum 17735 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 5967 sun warke, 469 sun rasu.
Yanzu mutum 12801 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 4040 sun warke, 361 sun mutu.
Kasar Saudi Arabiya ta saka sabbin matakai domin dakile yaduwar Korona da a baya ta sassauta.
Yanzu mutum 11,516. suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 3535 sun warke, 323 sun mutu.
Hukumar NCDC ta Najeriya ta sanar da karin mutum 338 da suka kamu da cutar Coronavirus a kasar nan ranar ...