Victor Moses ya koma Kungiyar Fenerbahce ta Turkiyya
Chelsea ce ta bada lamunin sa a can, inda zai shafe watanni 18 har zuwa karshen kakar wasa ta 2019/2020.