KORONA: Kungiyar VSF ta ba Najeriya gudunmawar na’urorin yin gwaji 60,000 don masu bautar kasar NYSC
Kungiyar ta damka wadannan kaya ga kwamitin shugaban kasa kan tsare-tsare da kula da ayyukan Korona PSC ranar Litini.